Ko da yake ƙasar Senegal ce ƙasa ɗaya ƙwal da ba ta taɓa fuskantar juyin mulkin soja a yammacin Afirka ba, amma fa a yanzu al'amura sun fara taɓarɓarewa sakamakon dagewar da shugaba Wade ke yi na ci gaba da mulki a ƙasar
Shin 'yan ta'addan Pakistan masu kai da komo tsakanin ƙasashe sun fara ya da zango ne a Afirka? Wannan dai shi ne ra'ayin jaridar Frankfurter Allgemeine Zeitung dangane da hare-haren Boko Haram
Bisa ga dukkan alamu daidaituwar da aka cimma a rikicin soke tallafin mai a Najeriya na da nasaba da fargabar kutsawa cikin wani hali na gaba kura baya siyaƙi a ƙasar
Shirye-shirye sun wuce ku? A nan kuna iya sauraren shirye-shiryen Hausa ta „Audio on demand“! Kuna iya tuntuɓarmu akan wannan adireshi: hausa@dw.de ko kuma ku aiko mana da gajeren saƙo akan wayarmu mai lamba: +49-173-7100428
wird hier nicht angezeigt